Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hana Jirage Sauka a Kano


Jirgin saman Malam Aminu Kano.
Jirgin saman Malam Aminu Kano.

Yanzu haka dai an hana duk wani jirgi na haya wanda bana fasinja ba sauka filin jirgin saman Malam Aminu Kano kamar yanda wasu ‘yan Najeriya ke cewa hakan ba zai rasa nasaba da nadin sarkin Kano ba wanda akayi kwananan.

Yanzu haka dai an hana duk wani jirgi na haya wanda bana fasinja ba sauka filin jirgin saman Malam Aminu Kano kamar yanda wasu ‘yan Najeriya ke cewa hakan ba zai rasa nasaba da nadin sarkin Kano ba wanda akayi kwananan.

Wasu Gwamnoni da wasu manyan jami’an Gwamnati ne wannan lamari zai shafa kuma su ya fara shafan domin ko Gwamnonin jihar River da na Adamawa da kuma na Nasarawa duk basu ji da dadi ba a sakamakon wannan umarnin.

Mai Magana da yawun hukumar zirga-zirgan jiragen sama na kasa Yakubu Datti,wanda yace”harkokin filayen jiragen sama kashi biyu ne akwai na jama’ar kasa wanda ke karkashin su da kuma na sojoji wanda ke hannun jami’an tsaro,ana iya bude filin jirgin sama amma jami’an tsaro su dauki wani mataki,amma filin jirgin sama ba’a rufe shi ba.”

Munyi kokarin jin ta bakin mai Magana da yawun rundunar sojojin Najeriya Brig. Olukolade abun ya ci tura.
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
Shiga Kai Tsaye
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG