Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Dokar Haramta Cin Zarafin Bil'adama Kashi Na Biyu- Nuwamba, 21, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A shekara ta dubu biyu da goma sha biyar, Najeriya ta zartar da dokar haramta cin zarafin mutane da ake kira (VAPP), ciki har da cin zarafin mata, da cin zarafi a cikin gida. Bayanai na nuni da cewa, ya zuwa watan Satumbar 2024, jihohi 35 ne suka amince da dokar, ban da jihar Kano. Duk da yake dokar tana da tasiri, masu kula da lamura na cewa, za ta fi tasiri idan aka yi wadansu gyare-gyare yadda kwalliya zata iya biyan kudin sabulu. Yayinda wadansu ke kushewa dokar da yin kira a soke ta.

Saurari ci gaban tattaunawar:

DOMIN IYALI Dokar Haramta Cin Zarafin Bil'adama Kashi Na Biyu.m4a
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:18 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG