Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Daliban Sabuwar Jami'ar Jigawa Sun Fara Karatu


Gwamna Sule Lamido.
Gwamna Sule Lamido.

A ranar Asabar daliban suka yi rantsuwar mutunta dokoki a ka'idojin jami'ar a wani ksaitaccen biki da aka yi.

Rukunin farko na daluban Sabuwa Jami’ar Jihar Jigawa dake garin Kafin Hausa, sun fara daukar darrusa har-ma Tsohon shugaban Najeriya Chief Olusegun Obasanjo, da gwama Sule Lamido, ya nada shi a mukamin Uba ga Jami’ar wato Chancellor ke cewa, wajibi ne a baiwa mata kulawa ta musamman wajen bada gurabun karatu a Jami’ar.

Wakilin Sashen Hausa Mahmud Ibrahim Kwari wanda ya halarci bikin yace shugaba Obasanjo yayi alkawarin cewa wannan nauyi da aka aza masa zasu yi aiki tukuru domin ganin jami'ar ta amsa sunanta.

Ga karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:10 0:00
Shiga Kai Tsaye

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG