Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kai Hari Kan Jerin Gwanon Gwamnan Borno

'Yansandan Najeriya suke sintiri.
'Yansandan Najeriya suke sintiri.

Rundunar ‘Yansanda a arewa maso gabashin Najeriya sun ce wani bam da aka auna kan motar ‘yansanda ya tashi a birnin Maiduguri dai dai lokacin d a kwambann motocin gwamnanr jihar da suka fito daga tashar saukar jiragen sama suke wuce wa.

Jiya litinin ce fashewar ta auku bayan d a Gwamnan jihar Kashim Shettima ya koma jihar daga Abuja inda ya sami nasara a Kotu kan zabensa na Gwamna.

Babu wadda ya dauki alhakin kai harin sai dai ana zaton ‘yan kungiyar Boko Haram masu tsatstsauran ra’ayi ne suka jefa makamin kan motar ‘yansandan.

Kwamishinan ‘Yansandan Jihar yace babu wadda yaji rauni daga harin. Kungiyar Boko Haram ce ake zargin ta kai wasu munanan hare hare a farkon watan nan a arewacin Najeriya da yayi sanadiyyar mutuwar mutane fiyeda dari.

Haka kuma kungiyar ta dauki alhakin harin da aka kai kan shelkwatar MDD dake Abuja ranar 26 ga watan Agusta har ya halaka fiyeda mutane ashirin.

Aika Sharhinka

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG