Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Bindiga Sun Bude Wuta A Yola Jihar Adamawa


‘Yan Bindiga Sun Bude Wuta A Yola Jihar Adamawa
‘Yan Bindiga Sun Bude Wuta A Yola Jihar Adamawa

Wasu ‘yan bindigar da ba’a tantance ko su waye bane, sun kai farmaki a Yola, fadar jihar Adamwa dake Arewa maso gabashin Nigeria. Harbe-harben ‘yan bindigar ya janyo asarar ran mutum guda.

A rahoton da wakilin muryar Amurka Ibrahim Abdulaziz ya aikowa muryar Amurka na cewa harbe-harben ‘yan bindigar ya raunata mutane da dama. ‘Yan bindigar suna kan babura ne lokacin da suka bude wuta a daidai lokacin da suka isa cunkoson jama’a dake hada-hadar cinikayya kuma ba nisa da shalkwatar rundunar ‘yan sandan Nigeria dake Yola.

Hakan ba shine karo na farko da ake samun ‘yan bindigar suna kai hare-hare kan jama’a ba a jihar Adamwa, abinda ya janyo hankulan shugabannin al’umma suke kira ga jami’an tsaro da su karfafa daukan matakan tsaro ciki da wajen birnin Yola. Amma ana kyautata cewar ‘yan bindigar basa rasa nasaba da kungiyar Boko Haram.

Aika Sharhinka

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG