TASKAR VOA: Muhawarar 'Yan Takarar Shugaban Kasa Tsakanin Trump Da Kamala
Shirin Taskar VOA na wannan makon zai fara ne da muhawarar ‘yan takarar shugaban kasa a nan Amurka, tsakanin Donald Trump da kuma Kamala Harris. ‘Yan takarar sun fafata a muhawarar a yammacin Talata kan batutuwan da suka hada da zubar da ciki, da shigi da fici da kuma manufofin kasashen waje.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Nuwamba 16, 2024
TASKAR VOA: Tabarbarewar Wutar Lantarki A Najeriya