Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Wasu tambayoyin da mutane a Najeriya ke yi a game da shirin gwamnati na ba wasu ‘yan kasa kudi a kowane wata

TASKAR VOA: Wasu tambayoyin da mutane a Najeriya ke yi a game da shirin gwamnati na ba wasu ‘yan kasa kudi a kowane wata
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:45 0:00

Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da kokawa da tsadar kayan masarufi, a makon jiya 'yan majalisar dokokin kasar suka amince da bukatar shugaba Bola Tinubu ta ciyo bashin dala miliyan 800 daga bankin duniya don taimakawa wajen rage radadin cire tallafin man fetur, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG