Rasha da Belarus sun kaddamar da atisayen hadin gwiwa a wani sabon mataki da ake gani hukumomin Moscow ke yi, na nuna karfin soji a kusa da iyakar Ukraine, yayin da Amurka ke kara ba kawayenta na nahiyar turai tabbacin cewa, akwai tsauraran takunkumai da za a kakabawa Rasha, muddin ta mamaye Ukraine, inda har shugaba Biden ya gana da shugaban gwamnatin Jamus kan wannan batu.
DUNIYAR AMURKA: Amurka Ta Jaddada Matsayarta Kan Takaddamar Rasha Da Ukraine - 6'00"
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Disamba 14, 2024
A DAWO LAFIYA 12-14-24.mp3
-
Nuwamba 26, 2024
TSAKA MAI WUYA 112624.m4a