A cikin shirin TASKA na wannan makon a Jihar Kano a Najeriya inda mutane ke ci gaba da nuna kaduwa bisa kisan wasu yara biyu da mahaifiyarsu ta yi. Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce mahaifiyar da ta kashe ‘ya’yan na ta ta na hannun hukuma, da wasu sauran rahotanni.
Facebook Forum