Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jajircewar "Ya'ya Mata Kan Haifar Da Al'umma Mai Nagarta


Salma Ibrahim Kabo
Salma Ibrahim Kabo

Salma Ibrahim Kabo, matashiya dake gudanar da karatun ta a matakin digiri na farko a fannin kiwon lafiya "Medicine" a turance a "Jami'ar Changsha" dake kasar China. A tata fahimtar, rayuwa babu wani mataki da 'ya'ya mata bazasu iya kaiwa ba.

Musamman idan aka yi maganar neman ilimi, don haka take kokarin ganin ta nemi ilimi don ganin ta bada irin tata gudunmawa ga cigaban kasa. Hakan wani abu ne da ya kamata a ce duk wani mai kishin kasa ya mayar da hankali akai.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:53 0:00

  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jarida da ke aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA). Yana da kwarewa a fannoni da dama, da suka hada da shafukan yanar gizo, talabijin, bincike, rubutu da hotuna. Dan asalin kauyen Hiliya ne daga karamar Hukumar Tambuwar a jihar Sakkwato.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG