No media source currently available
A sana'ar da ba kasafai mata ke yi ba, Hajiya Salamu ta kasance kallabi tsakanin rawwuna inda ta ke kida kuma na manoma. Ta ce ba ta yi wa rago waka don a cewarta, “ragon mutum ba shi da riba, in an yi tafiya dari shi a baya za a taradda shi.”
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum