Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rashin Man Fetur Ya Tsananta A Wasu Birane A Najeriya


Karancin man fetur a Najeriya
Karancin man fetur a Najeriya

Masu motoci da Babura na sifiri sun kara kudaden sifiri

A halin da ake ciki a yanzu a birnin Ibadan tsadar Man fetur ya tsananta a sassan birnin wanda yayi sanadiyar mutane da dama na tafiya a kafa zuwa wuraren aiki makaranta da wurin sana’oi .

Masu motoci da Babura na sifiri sun kara kudaden sifiri masu motocin daba na sifiri ba sai kukan rashi da tir da matsalar rashin mai.

Wasu daga cikin Unguwanin da wakilin muryar Amurka ya ziyarta da suka hada da Bodija, Oje, Bere, Orita da Apata ya sami gidajen Man a kule.

Wani gidan Mai daya da wakilin ya samu ana siyarda Man ana sayarda shine akan Naira 110, sabanin Naira 86, farashin Gwamnati .

Duk da wannan farashin jama’a da dama suka bi dogayen layuka suna jiran sayarwan yazo kansu, wannan hali da jama’a suka sami kansu yasa masu kasuwar bayan fagge na cin karensu ba babbaka.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:04 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG