Kayayyakin noma mallakan jihar Borno da kananan hukumomi na zuben a hedkwatan ma’aikatan aikin gonar jihar Manoma a jihar Borno a ban aba zasu samu yin nom aba saboda harin da ‘yan Boko Haram ke kaiwa da kashe mutane a gidajensu da ganakinsu.
‘Yan Boko Haram Sun Kore Manoma Daga Ganakinsu Maiduguri, 26 ga Mayu 2014

5
Kasauwar Kwastan na Maiduguri, bashida nisa da fadan Shehu, inda ‘yan Boko Haram ke shawaginsu kafi ‘yan sibiliyan JTF da sojoji su koresu 26 ga Mayu.

6
Sakataren, kungiyar ‘yan kasuwar Budum, Mohammed Alhaji Hamza yana Magana akan yanda ‘yan Boko Haram suka kona kasuwar a watar Fabareru da Afrilu 2013.

7

8