Clip shows unknown man shouting ‘You Ain't No Muslim, bruv’ at knife-wielding terror suspect in subway station after he was tasered by police
An Rantsar Da Muhammadu Buhari
Wakilin kungiyar ECOWA a bukin rantsar da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yace Najeriya ta zama abin koyi ga sauran kasashen Afrika kasancewarta babbar kasa da ta iya gudanar da zabe cikin kwanciyar hankali , da ya zama karbabbe.
Mutan Najeriya na haramar bukukuwan rantsar da Shugaban Kasa, Janar Muhammadu Buhari mai ritaya, Mayu 28, 2015.
Za’a iya cewa tun daga Janhuriya ta farko har zuwa ta hudu mai shudewa, jam’iyyar PDP tafi kowace jam’iyya rike mulki a Najeriya, bayan kwashe shekaru 16 tana shugabanci babu kakkautawa.
Alhamis dinnan ne aka gudanar da wani taro tsakanin shugaban kasa mai jiran gado Janar Muhammadu Buhari mai ritaya da shugaba mai barin gado Goodluck Jonathan, a wani mataki na shirye-shiryen bukin rantsarwa da za’a gudanar Juma’ar nan
Litinin dinnan saura kwanaki 4 kacal a rantsar da sabon shugaban kasa a Najeriya, wato Janar Muhammadu Buhari mai ritaya. Amma baya cikin kasar, a dai-dai lokacin da take fuskantar karancin man fetur da wutar lantarki. Ko yaushe zai koma?
Jama’a ma’abota wasanni sun mika kiraye-kirayensu ga shugaban Najeriya mai jiran gado Janar Muhammadu Buhari.
Wata sabuwar takkadama ta barke a majalisar wakilan Najeriya, dangane da fitar da sabon kakakin majalisar.
Domin Kari