ZAUREN VOA: Tattaunawa Akan Shugabanci, Tattalin Arziki, Cin Hanci Da Rashawa Da Walwalar Al'umma a Ghana, Kashi Na Biyar - Agusta 03, 2024

Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan makon, zai kawo muku kashi na karshe na tattaunawa da wasu jigajigan ‘yan siyasa uku a Ghana, inda su ka amsa tambayoyi kan irin matakan da za'a dauka a daidai lokacin da kasar ke dab da yin zabe a karshen wannan shekarar ta 2024.

Saurari cikakken shirin don jin karin bayani:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Tattaunawa Akan Shugabanci, Tattalin Arziki, Cin Hanci Da Rashawa Da Walwalar Al'umma a Ghana 10'08".mp3