JOS, NIGERIA —
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne a kan bukatun masu bukata ta musamman don inganta rayuwarsu a Najeriya, bayan wani babban taro da suka gudanar a fadar Jihar Nasarawa.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAMANTAKEWA: Bukatun Masu Bukata Ta Musamman Don Inganta Rayuwarsu, Fabrairu 05, 2025.mp3