JOS, NIGERIA —
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun ci gaba da tattaunawa ne da al'ummar unguwar Gangare a birnin Jos na jihar Filato kan yadda suke kokarin dawo da zamantakewarsu, da samun fahimtar juna da kuma lalubo hanyoyin warware matsaloli bayan rikici ya daidaita su.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna