JOS, NIGERIA —
A shirin Zamantakewa na wannan makon, mun shiga zauren taron zumunci ne da al'ummar unguwar Gangare a birnin Jos na jihar Filato suka shirya don dawo da zamantakewarsu, kara samar da fahimtar juna da lalubo hanyoyin warware wasu matsaloli bayan da rikici ya daidaita su.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna