VOA60 DUNIYA: Yawancin Birnin Houston Wanda Ya Kasance Gari Na Hudu Mafi Girma A Amurka Yana Karkashin Ruwa

Your browser doesn’t support HTML5

Yawancin birnin Houston wanda ya kasance gari na hudu mafi girma a Amurka yana karkashin ruwa sanadiyar muguwar guguwa Harvey.