VO60 DUNIYA: AUSTRALIA 'Yan Sanda Sun Kama Wani Mutum Da Ake Zargin Cewa Yayi Yaki Da Mayakan Sakai A Syria

Your browser doesn’t support HTML5

‘Yan sanda sun kama wani mutum da ake zargin cewa yayi yaki da mayakan sakai a Syria, da wani matashi dake karkashin kulawar iyayensa da suka kama yayin da ya ke kokarin tsallaka iyaka don shiga kungiyar IS.