No media source currently available
Firai ministan Vietnam ya bukaci a yi bincike da kuma hukumta wadandda suka kaucewa ka’ida kiyaye lafiya, sakamakon wata gobara a zauren mawaka data kashe akalla mutane 13, ta jikkata ‘Yansanda biyu