Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: SOUTH SUDAN Kenya Zata Janye Dakarunta Na Wanzar Da Zaman Lafiya Karkashin Majalisar Dinkin Duniya A Sudan Ta Kudu

VOA60 AFIRKA: SOUTH SUDAN Kenya Zata Janye Dakarunta Na Wanzar Da Zaman Lafiya Karkashin Majalisar Dinkin Duniya A Sudan Ta Kudu
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Kenya zata janye dakarunta na wanzar da zaman lafiya karkashin MDD a sudan ta kudu, bayan da wani rohoton da ya zargi sojojin na MDD da gaza kare mutane a Juba.

XS
SM
MD
LG