No media source currently available
Girgizar kasa mai karfin maki 6.6 ta auku a yankin tsakiyar kasar Italiya, ta haddasa rugujewar gine-gine da majami'un tarihi da dama a birane da garuruwa, wadanda tun makon da ya gabata su ka kadu da hucin girgizar kasar da ta gabaci wannan.