A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun duba bayanai ne kan halin rashin tabbas da ‘yan gudun hijira a jihar Diffa ta Jamhuriyyar Nijar suka shiga biyo bayan matakin hukumomin kasar na dakatar da ayyuka na kungiyoyin jin kai a kasar.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Rashin Tabbas Da ‘Yan Gudun Hijira Suka Shiga A Jihar Diffa, Fabrairu 24, 2025.mp3