Kano, Najeriya —
Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriya, kan batun rashin abubuwan walwalar Jama'a ga al’umar yankin Sebore na karamar hukumar Yola ta Kudu a jihar.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna