SOKOTO, NIGERIA —
Shirin 'Yan Kasa na wannan makon na dauke ne da sharhin masana da ra’ayoyin Sakkwatawa akan rushe-rushen da gwamnatin jihar Sakkwato ke yi a cikin birnin jihar da kewaye.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Ra'ayoyi Sakkwatawa Da Masana Akan Rushe-rushen Da Gwamnatin Jihar Ke Yi, Agusta 26, 2024