‘YAN KASA DA HUKUMA: Matakan Gudanar Da Cinikayya Tsakanin Kasashen Afirka, Fabrairu 17, 2025

Iyakar Najeriya Da Nijar - Masu cinikayya, ‘yan kasuwa wasu dauke da albasa

A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun haska fitila ne a kan matakan gunadar da cinikayyar albasa a tsakanin kasashen Afrika wanda babu tsangwama da kuma kare muradun manoma da 'yan kasuwar ta a nahiyar.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Matakan Gudanar Da Cinikayya Tsakanin Kasashen Afirka, Fabrairu 17, 2025.mp3