KANO, NIGERIA —
A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun saurari korafin ma’aikata da gwamnatin Zamfara ta dakatar a hukumar tattara kudaden shiga ta jihar su 145 fiye da watanni 20 da suka shude.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA:Korafin Ma’aikta Da Gwamnatin Zamfara Ta Dakatar, Janairu 13, 2025.mp3