Gwamnatin jihar Kano ta gudanar da wani babban taro na masu ruwa da tsaki domin inganta harkokin Ilimi a jihar wanda ke fama da yara fiye da miliyan daya da ba sa zuwa makaranta.
Saurari cikakken shirin tare da Babangida Jibril:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Yadda Gwamnatin Kano Ta Gudanar Da Babban Taron Inganta Ilimi A Jihar, Yuli 15, 2024.mp3