VOA60 AFIRKA: Wasu ‘Yan Kunar Bakin Wake Su 3 Sun Kashe Mutane 13 a Birnin Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu ‘yan kunar bakin wake su 3 sun kashe mutane 13 a birnin Maiduguri a wani hari na baya baya da ‘yan boko haram suka kai a arewa maso gabashin Najeriya.