Hira da Aliyu Mustapha Sokoto, Manajan-Edita na VOA Hausa, Kan Muhimmancin Tarukkan Jam’iyyun Siyasa na Amurka.
Your browser doesn’t support HTML5
Hira da Aliyu Mustapha Sokoto, Manajan-Edita na VOA Hausa, kan muhimmancin tarukkan jam’iyyun siyasa na Amurka don tsayar da ‘yan takarar zaben shugaban kasa.