VOA60 Afirka: A Karon Farko, Shugaban Gabon, Ali Bongo Ya Bayyana Cewa Yana Fama Da Matsananciyar Rashin Lafiya
Your browser doesn’t support HTML5
A karon farko, Shugaban Gabon, Ali Bongo ya bayyana cewa yana fama da matsananciyar rashin lafiya bayan da ak kwantar da shi a asibiti har na tsawon makonnni uku a Saudiyya, ko da yake, rahotanni sun ce yana samun sauki.