Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka: Rashin Cikaken Bayanai Akan Lafiyar Shugaban Kasar Gabon Ali Bongo Ya Fara Janyo CeceKuce Mai Tada Hankali A Kasar


please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Gabon rashin cikaken bayanai akan lafiyar shugaban kasar Gabon Ali Bongo mai shekaru 59 da haihuwa wanda kuma yanzu haka yake kwance a asibiti Ryadh ya fara janyo cece kuce mai tada hankali a kasar.

XS
SM
MD
LG