TUBALIN TSARO: Yadda Rundunar Dakarun Kawancen Yankin Tafkin Tchadi Ta Kaddamar Da Farmakin ‘Operation Lake Sanity’ - Yuni 7, 2024

HAssan Maina Kaina

A watan Afrilun da ya gabata ne rundunar dakarun kawancen yankin tafkin Tchadi ta kaddamar da farmakin OPERATION LAKE SANITY, a wani bangare na yunkurin da ta ke yi na sake daidaita al'amura a yankin tafkin Tchadin.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO