Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TUBALIN TSARO: Duba Kan Yadda Jami'an Tsaron Nijar Suka Cafke Kasurgumin Dan Ta'adda Baleri - Mayu 31, 2024


HAssan Maina Kaina
HAssan Maina Kaina

Shirin Tubalin Tsaro na wannan mako ya duba yadda jami'an tsaron Nijar suka cafke kasurgumin dan ta'addan nan Baleri a jihar Maradi, da kuma irin tsokaci da mahukuntan Najeriya da Nijar su ka yi, kana akwai ci gaban hirar da Shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka, ALiyu Mustapha ya yi da Babban Hafsan Hafsoshin Rundunar Tsaron Najeriya Janaral C.G Musa a Abuja, birnin tarayyar Najeriya.

Saurari shirin Hassan Maina Kaina:

TUBALIN TSARO
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:08:45 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG