ABUJA, NIGERIA —
A shirin Tubali na wanan makon mun duba yadda tun daga shekara ta 2011 da aka fara fuskantar matsalolin ta'addanci a Jamhuriyar Nijar, kudin da gwamnati ke kashewa a fannin tsaro ya kasance sai karuwa, amma wasu na ganin kamar bata sauya zane ba, sai dai kuma a wasu wurare dai kura ta lafa.
Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5