TUBALIN TSARO: Tabarbarewar Tsaro A Najeriya Da Kisan Mai Martaba Sarkin Gobir, Agusta 23, 2024

HAssan Maina Kaina

A shirin Tubali na wanan makon mun ci gaba da tattaunawa ne kan batun tabarbarewar tsaro a sassan Najeriya da kuma yadda ‘yan bindiga suka hallaka mai martaba Sarkin Gobir da ke jihar sokoto, bayan da ya shafe makonni a hannunsu sakamakon gaza biyan kudin fansa.

Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO: Tabarbarewar Tsaro A Najeriya Da Kisan Mai Martaba Sarkin Gobir, Agusta 23, 2024.mp3