Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TUBALIN TSARO: Matakin Tsaro A Afirka Da Farfado Da Rundunar ECOMOG, Agusta 09, 2024


HAssan Maina Kaina
HAssan Maina Kaina

A shirin Tubali na wannan makon mun yi batun ta'addanci, tsatsauran ra'ayi da yawaityar juye-juyen mulki ke cikin manyan matsalolin yankin Yammacin Afirka da kuma babban taron manyan hafsoshin tsaro na kwana uku da aka gudanar a Najeriya don duba yadda za a tunkari wadannan
matsalolin, ciki har da batun farfado da rundunar sojojin ECOWAS ta ECOMOG.

Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG