TUBALIN TSARO: Sabanin Ra’ayi Tsakanin Masana Da Masu Bibiyar Al’amuran Tsaro, Agusta 16, 2024

HAssan Maina Kaina

A shirin Tubali na wanan makon mun duba ikirarin wata kungiya mai zaman kanta da ke rajin kare hakkiin ‘dan adam na cewa sama da mutum dubu ashirin da hudu ne ‘yan ta'adda suka kashe cikin shekaru biyar a Najeriya yayin da aka sace sama da mutum dubu goma sha biyar cikin wannan lokaci, al'amarin da ya janyo sabanin ra'ayi tsakanin masana da masu bibiyar al'amuran tsaro a kasar.

Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO: Sabanin Ra’ayi Tsakanin Masana Da Masu Bibiyar Al’amuran Tsaro, Agusta 16, 2024