washington, dc —
Biyo Bayan juyin mulkin da sojoji sukai a kasar Nijar, Kungiyar kasashen Afirka ta yamma wato ECOWAS ta yi wani taron gaggawa a birnin Abuja inda ta sanyawa Nijar da dakarun juyin mulkin jerin takunkumai.
ECOWAS ta ce muddin sojojin na Nijar ba su maido da hambararren shugan demokradiyya ba, to za ta yi amfani da karfin soja don sake maida Bazoum kan mulki.
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5