TUBALIN TSARO: Darasin Da Ke Cikin Harin Da Aka Kai wa Tsohon Shugaba Donald Trump, Yuli 19, 2024

HAssan Maina Kaina

A shirin Tubali na wanan makon, mun yi bitar irin darasin da ke cikin harin bindiga da aka kai wa tsohon shugaban Amurka Donald Trump; sannan mutanen wasu yankuna a jihar Zamfara sun koka kan harajin Naira miliyan dari biyu da ‘yan bindiga suka daura masu kafin abar su su yi noma, da kuma yadda kalubalen tsaro a jihar sokoto ke barazanar haddasa karancin abinci.

Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO: Darasin Da Ke Cikin Harin Da Aka Kai wa Tsohon Shugaba Donald Trump, Yuli 19, 2024.mp3