Tsokaci Akan Wasikar Obasanjo Zuwa ga Bamanga Tukur
PDP
Wasu masu nazari harkokin siyasar Nigeria da wasu 'yan siyasa sun fara tofa albarkacin bakinsu akan wasikar da tsohon shugaba Olusegun Obasanjo ya rubutawa Bamanga Tukur, shugaban jam'iyar PDP. Wakilin sashen Hausa a Kano, Mahmud Ibrahim Kwari ne ya zanta da su.
WASHINGTON, DC —
Wasu masu nazari harkokin siyasar Nigeria da wasu 'yan siyasa sun fara tofa albarkacin bakinsu akan wasikar da tsohon shugaba Olusegun Obasanjo ya rubutawa Bamanga Tukur, shugaban jam'iyar PDP. Wakilin sashen Hausa a Kano, Mahmud Ibrahim Kwari ne ya zanta da su
Ga karin bayani:
Your browser doesn’t support HTML5
Tsokaci Akan Wasikar Obasanjo Zuwa ga Bamanga Tukur