TSAKA MAI WUYA: Yajin Aikin Ma'aikata A Najeriya: Kashi Na Farko, Yuni 04, 2024

Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka, Washington, D.C

WASHINGTON, D. C. - Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya hada kan wasu ‘yan Majalisar dattawa domin tattaunawa akan halin da Najeriya ke ciki sakamakon yajin aiki da gamayyar kungiyar kwadago ta kasar suka shiga.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Halin Da Najeriya Ta Tsinci Kanta A Ciki Na Rashin Aikin Ma’aikata, Yuni 04, 2024.mp3