TASKAR VOA: An Samu Wani Maganin Riga Kafin Cutar Coronavirus Mai Aiki Da Kashi 90 Cikin 100

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin TASKA na wannan makon an samu gagarumar nasara a yunkurin samar da maganin riga kafin cutar coronavirus a Amurka. Sai dai kuma ana fargabar cewa wasu kasashen ba su da kwarewa wajen kulawa da riga kafin, da wasu sauran labarai