Shugaba Buhari Da Tawagar Sa A Taron Kasashen Afirka A India
Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Ministan Albarkatun Man Fetur Na Kasar India Mr Dharmendra, Da Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Najeriya Rtd Maj. Gen Babagana Monguno, Da Babban Sakataren Ma'aikatar Harkokin Waje Amb Bulus Z. Lolo, Da Babban Sakataren Harkokin Tsaro Aliyu Ismaila Da Kuma Babban Jami'in hukumar leken Asirin Soja AVM R. Morgan A Lokacin Da Shugaba Buhari Ya Sauka Kasar Indiya.
Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Ministan Albarkatun Man Fetur Na Kasar India Mr Dharmendra Pradha, A Yayin Da Shugaba Buhari Ya Sauka Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa A Yanzu.
Gwamnan Jahar Kano Abdullahi Umar Ganduje DA Gwamnan Jahar Delta A Kasar India
Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Ministan Albarkatun Man Fetur Na Kasar India Mr Dharmendra, Da Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Najeriya Rtd Maj. Gen Babagana Monguno, Da Babban Sakataren Ma'aikatar Harkokin Waje Amb Bulus Z. Lolo, Da Babban Sakataren Harkokin Tsaro Aliyu Ismaila Da Kuma Babban Jami'in hukumar leken Asirin Soja AVM R. Morgan A Lokacin Da Shugaba Buhari Ya Sauka Kasar Indiya.
Shugaba Muhammadu Buhari A Filin Jirgin Indirha Ghandi Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa.
Gwamnan Jahar Delta Tare Da Sanata Ifeanyi Arthur Okowa, Da Gwamnan Jahar Kano Abdullahi Umar Ganduje A Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa A Kasar India Yanzu.
Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Ministan Albarkatun Man Fetur Na Kasar India Mr Dharmendra, Da Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Najeriya Rtd Maj. Gen Babagana Monguno, Da Babban Sakataren Ma'aikatar Harkokin Waje Amb Bulus Z. Lolo, Da Babban Sakataren Harkokin Tsaro Aliyu Ismaila Da Kuma Babban Jami'in hukumar leken Asirin Soja AVM R. Morgan A Lokacin Da Shugaba Buhari Ya Sauka Kasar Indiya.
Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Ministan Albarkatun Man Fetur Na Kasar India Mr Dharmendra Pradha, Da Minista Mai Kula Da Harkokin Wajen Kasar India Vijay Kumha A Yayin Da Shugaba Buhari Ya Sauka Indirha Ghandi Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa A Yanzu.
Gwamnan Jahar Kano A Filin Jirgin Indirha Ghandi Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa.
Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Ministan Albarkatun Man Fetur Na Kasar India Mr Dharmendra A Indirha Ghandi Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa A Yanzu.
Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Tawagar Sa Sun Isa Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa, Oktoba 28, 2015.