A wannan makon shirin kasuwa ya kai ziyara layin 'yan kauye a kasuwar Muda Lawal da ke garin Bauchi a Najeriya.
WASHINGTON, D.C —
Layin 'yan kauye a kasuwar Muda Lawal layi ne da ake saida kayayyaki daban-daban kama daga kayan abinci zuwa kayayyakin amfanin gida, dalilin sunan kuwa shine duk wani abu a kasar hausa za a same shi a layin.
Shugaban 'yan kasuwar Muda Lawal, Bala Maikaji, ya ce kirarin kasuwar shine "tumbin giwa," saboda irin kayayyakin da ake saidawa a kasuwar.
Saurari cikakken shirin daga Abdulwahab Mohammed.
Your browser doesn’t support HTML5