TASKAR VOA: A cikin shirin TASKA na wannan makon, a ‘yan makonnin da suka gabata, Nigeria ta fuskanci zanga-zanga daban-daban, wacce ta hada da kone-kone a wasu wuraren. Daga farko dai masu zanga-zangar sun bukaci gwamnati da ta soke rundunar ‘yan sanda mai yaki da ‘yan fashi -SARS.
Facebook Forum