Shirin Kasuwa: Kasuwar Goro a Asiwasi, Kumasi

Shirin Kasuwa na wannan makon ya kai ziyara kasuwar goro da ke Asiwari a Kumasi, babban birnin Ghana.

Wasu 'yan kasuwar sun bayyana kalubalen da suke fuskanta a harkar saida goro a Ghana, ciki har da batun rufe iyakokin Najeriya da annobar cutar coronavirus da kasashen duniya ke fama da ita.

Saurari karin bayani cikin sauti daga Abudlmugeez Idi Kotoko.

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin Kasuwa: Kasuwar Goro a Asiwasi, Kumasi