VOA60 Duniya: Saudiya Ta Yi 'Yan Tawayen Houti Gargadin Za Ta Mayrar Da Martani

Your browser doesn’t support HTML5

Yemen: Gwamnatin Saudiyya ta yi wa ‘yan Tawayen Houthi gargadin za ta mayar da martani idan suka ci gaba kai mata hare-haren sama.