NOMA TUSHEN ARZIKI: Bayani Kan Yadda Ake Ingata Iraruwa - Farfesa Abdullahi Mustapha, Kashi Na Daya - Yuli 16, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya tattauna da shugaban Ma'aikatar Fasahar Kyautata Halittu (NABDA), Farfesa Abdullahi Mustapha, kan yadda ake ingata iraruwa da fasahar zamani.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Bayani Kan Yadda Ake Ingata Iraruwa - Farfesa Absullahi Mustapha 8'31" .mp3